<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>472</hymn_number>
<title>Menene Aikin Bangaskiyarmu LW472</title>
<lyrics>[V1]
 1) Menene aikin bangaskiyarmu
 a cikin duniyan nan?
 Ba wata hanya ta samun tsira
 sai dai ta wurin Yesu.

[V2]
 KORUS
 Yesu uba yana kira,
 Yana tambayarmu duk,
 Menene aikin bangaskiyarmu?
 Yesu yake tambaya.

[V3]
 2) Zo wurin Yesu ka san gaskiya.
 Sai dai ka tuba yanzu.
 Ba wata hanya ta samun ceto
 sai dai ta wurin Yesu.
 Korus

[V4]
 3) Ku zo mu nemi wannan gaskiya
 domin mu semi ceto.
 Kada mu yarda mu bi duniyan nan.
 Duniya za ta ƙare.
 Korus

[V5]
 4) Menene za ya hana ka zuwa
 wurin Yesu mai~ceto?
 Mai-cetonmu yana tambayarka.
 Ina bangaskiyarka?
 Korus</lyrics>
</song>